JAMB 2024 INSHA’I “Tsakanin likita da malamin makaranta wa ya fi muhimmanci ga jama’a”. Wannan misali ne na insha’in
JAMB 2024 Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
JAMB 2024 Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar…
JAMB 2024 AUNA FAHIMTA Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye. Idan mutum ya kama sana’a, musamman a cikin sana’ o’ in Hausa na…
JAMB 2024 Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar…