JAMB 2024 PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…
JAMB 2024 Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin…