PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…

PASSAGE 2:

Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. “Rana ba ta karya, sai dai uwar ‘ya ta ji kunya”, in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin.

Rana ba ta karya’. Wannan na nufin

  1. adalci
  2. gaskiya ✓
  3. ha’inci
  4. karya

Explanation

“Rana ba ta karya” is a Hausa proverb. It means “the sun does not lie” or “the day will reveal the truth.” This saying is about truth and honesty.

In Hausa, “gaskiya” means truth. The proverb uses the sun as a symbol. Just as the sun always rises, the truth always comes out. You cannot hide it forever.

This proverb teaches that truth is constant and reliable. No matter what happens, reality will show itself.