PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…
PASSAGE 2:
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. “Rana ba ta karya, sai dai uwar ‘ya ta ji kunya”, in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Wane ‘take’ ya cancanta da wannan labari?
Explanation
The story is about children getting education. Parents are excited about a new school opening. The focus is on educating the young people in the community.
“Ilmin yara” means education of children. This captures the main theme perfectly. The story shows how important education is to parents and community members.
While other titles mention schools or learning, “Ilmin yara” directly names the central topic. It tells you the story is about children’s education.