PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…
PASSAGE 2:
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. “Rana ba ta karya, sai dai uwar ‘ya ta ji kunya”, in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Wa ya bayyana ranar daukar dalibai?
Explanation
The passage mentions that Mai Unguwa (the neighborhood head) announced when students would be enrolled. He said school officials would come to register the children.
Community leaders like Mai Unguwa often share important information with residents. They help connect the community with government services like education.
This shows how traditional leadership helps organize modern activities. The community head acts as a bridge between people and institutions.