PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…
PASSAGE 2:
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. “Rana ba ta karya, sai dai uwar ‘ya ta ji kunya”, in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Hukumar makaranta za ta dauki da……na yara.
Explanation
The passage says the school authorities will collect children’s information. It specifically mentions “sunayen yara da kuma shekarunsu.” This means names and ages.
Schools need to know each child’s name to identify them. They also need ages to place children in the right grade level. This is standard information for enrollment.
The other options include wrong information like neighborhood or day. Schools focus on personal details like name and age first.