PASSAGE 2: Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar…

PASSAGE 2:

Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato ‘Farar Kasa’, wanda ya sa masu sha’awar yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. “Rana ba ta karya, sai dai uwar ‘ya ta ji kunya”, in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Kyamar makaranta ta sa Mai lege

  1. jin kunya
  2. karya
  3. watsa labari
  4. zazzabi ✓

Explanation

The passage says Mai lege became very excited about the school news. In Hausa, “zazzabi” can mean fever or strong excitement. Here it means he got very enthusiastic.

The text says “zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin.” This means the news made him very eager and excited. He liked hearing about the new school.

When people hear good news they care about, they often get very excited. This is especially true for parents hearing about education opportunities.