Wakili ya _auri_ wata farar yarinya.” Kalmar da aka ja wa layi………..ce.

Wakili ya _auri_ wata farar yarinya.” Kalmar da aka ja wa layi………..ce.

  1. aikatau ✓
  2. bayanau
  3. sifa
  4. suma

Explanation

Auri is a verb (aikatau). Verbs show actions like marrying, running, or eating.

The other terms are different word types. Bayanau is a modifier. Sifa is an adjective. Suma is a noun.

Verbs tell what someone or something does.