Hausa 2023 Q17: Wace jimla ce ba ta d’auke da sifa?

Wace jimla ce ba ta d’auke da sifa?

  1. Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
  2. Koriyar mota ta fi.
  3. Nan-nan ya kasa kai damin dawa ✓
  4. Rigar da ta kone baka ce.

Explanation

The correct answer is “Nan-nan ya kasa kai damin dawa”.

This is a Hausa language question testing vocabulary and grammar comprehension.