Hausa 2023 Q8: ‘Malam ya sayi mota shudiya jiya’. Fito da sifa daga wannan jimlar.
‘Malam ya sayi mota shudiya jiya’. Fito da sifa daga wannan jimlar.
Explanation
The correct answer is “Shud’iya”.
This is a Hausa language question testing vocabulary and grammar comprehension.