Hausa 2023 Q16: Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?

Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?

  1. Biyu
  2. Uku ✓
  3. Hudu
  4. Biyar

Explanation

The correct answer is “Uku”.

This is a Hausa language question testing vocabulary and grammar comprehension.