Hausa 2023 Q37: Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan

Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan

  1. aikatau ✓
  2. dirka
  3. sifa
  4. suna

Explanation

The correct answer is “aikatau”.

This is a Hausa language question testing vocabulary and grammar comprehension.