AUNA FAHIMTA Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye. Idan mutum ya kama sana’a, musamman a cikin sana’ o’ in Hausa na…
AUNA FAHIMTA
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye.
Idan mutum ya kama sana’a, musamman a cikin sana’ o’ in Hausa na gargajiya tamkar ya shiga wani kulob ne. Dalili kuwa, kowace sana’ar Hausa ta gargajiya za ka iske tana da wadansu al’adu nata daban. Misali an san Mahauta a kan al’adar hawan kaho, da kuma iya mayar da magana. Sa’annan an san Makera da wasan cin-wuta, su ko Maharba kan bayar da magunguna irin na saiwa da sassake-sassake, da sauransu. Wasu sana’o in har unguwanni gare su a cikin birane. Saboda haka idan bakon mai sana’a ya shigo gari, yakan nemi unguwar masu sana’a irin tasa ne, ya je ya zauna. Zaman irin wannan unguwar zama ne na cude-ni-in-cude-ka wajen aiki, ko a fagen kayan aiki, ko wajen dabarun samun kasuwa, da sauransu. Sa’annan dukkan sana’o’ i suna da sorakuna, masu kula da zamansu a gari. Kuma su ne tsani daga masu sana’a zuwa ga hukumar gari ko kasa. Misali akwai Sarkin gini, da Galadiman gini, da Madakin gini, da Wakilin gini, da Sarkin fawa, da Wakilin fawa, da Sarkin aska, da Dangaladima, da Sarkin Makera, da sauran irinsu. Al’adar ‘iya mayar da magana’ ta kebanta ga’Sarkin fawa’ shi ne mai kula da
Explanation
Sarkin Fawa is the leader of a specific occupation group. The passage mentions different leaders for different occupations. We need to match the right occupation to this title.
“Fawa” refers to farming activities. The traditional farmers in Hausa culture are called Mahauta. So Sarkin Fawa leads the Mahauta people.
Each occupation has its own leader with a title. These leaders represent their group to the larger community.