Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar…
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama’a kungiya-kungiya suna turururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama’a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama’a ke yi masa, musamman Bala da ‘Dan’ umma da ‘Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa.Ruwa ya yi awon gaba da wad’annan in ban da
Explanation
Randuna (water pots) were not damaged by flood. They can withstand water exposure better than other items.
The flood destroyed akwatuna (boxes), gadaje (beds), and asabari (mats). These items absorb water and get ruined.
Water-resistant items survive floods better than absorbent materials.